Financial Overview of Gombe State Government in 2024

gwamnatin jihar gombe n.w
1 / 17
Embed
Share

Discover the financial performance of the Gombe State government for the year 2024, including budget allocations, revenue generation, and expenditure breakdown. Explore the key initiatives driving economic growth and development in the state.

  • Gombe State
  • Government Finances
  • Financial Performance
  • Budget Allocation
  • Economic Development

Uploaded on | 0 Views


Download Presentation

Please find below an Image/Link to download the presentation.

The content on the website is provided AS IS for your information and personal use only. It may not be sold, licensed, or shared on other websites without obtaining consent from the author. If you encounter any issues during the download, it is possible that the publisher has removed the file from their server.

You are allowed to download the files provided on this website for personal or commercial use, subject to the condition that they are used lawfully. All files are the property of their respective owners.

The content on the website is provided AS IS for your information and personal use only. It may not be sold, licensed, or shared on other websites without obtaining consent from the author.

E N D

Presentation Transcript


  1. GWAMNATIN JIHAR GOMBE GWAMNATIN TARAYYAR NIGERIA KASAFIN KUDI DOMIN AL UMMA NA SHEKARAR 2024 KASAFI DOMIN CI GABA DA DAIDAITO KASAFIN KUDI DOMIN AL UMMA NA SHEKAR 2024 WANDA MAI GIRMA GWAMNA MUHAMMAD INUWA YAHAYA YA GABTAR JANAIRU, 2024

  2. Gabatarwa A kokarinta da akeyi wajen wayar da kan jama r Jihar Gombe da sauran masu sha awar bibiyar kasafin kudin jihar na shekarar 2024, ma aikatar kasafin kudi da tsare-stare tayi wannar gajeriyar wallafa domin ilmantar da jama a sha anin kasafin kudin Gwamnatin jihar Gombe daga shekara zuwa shekara, ta hanyar samar da bayani akan kasafin kudin musamman akan hasashen da ake dashi akan nawa ake saran samu, daga wadanne hanyoyi, kuma ta yaya za ayi amfani da kudaden da aka samu. Yana da matukar muhimmanci ga jama a. Manufar wannar wallafa shine jama a da sauran masu ruwa da tsaki zasu samu damar bada tasu gudumawa wajen ganin tsare-tsaren Gwamnati sun tafi yadda yakamata. Kasafin kudin 2024 anyi masa take da Kasafi Domin Cigaba da Daidato wadda aka tsarashi domin dorawa akan abubuwan da aka gudanar a shekarar data gabata, wato 2023.

  3. MAANAR ABUBUWAN DA KASAFIN KUDI YA KUNSA Kasafin Kasafin Kudi gwamnati ta kanyi a sawwake domin al umma su fahimci yadda gwamnati take kasafin kudadenta domin kowa ya fahimci yadda kudaden gwamnati ke amfanar al umma. Akan wallafashine ta harshen da mutane sukafi fahimta. Kudi Domin Domin Al umma Al umma: : wannar wata wallaface da Kasafin Kasafin Kudi takanyi akan kudaden da take saran samu da kuma ta yadda zata kashesu na tsawon lokaci wanda akan yishi a shekara. Tsarine wanda gwamnati takeyi domin samar da kudaden shiga da kuma ta yadda za a kashesu akan ayyuka da manufofin gwamnati domin Kudi: : wannan wani tsarin hasashene da gwamnati al umma kudin kudin Shiga kwarin gwiwar zata samu a shekara. Ana samun kudinne daga rabonnin gwamnatin tarayya, harajin cikin gida, tallafi daga ciki da wajen kasa, Shiga: : wadannan wasu kudine da gwamnati take da tara, da sauransu. Kashe Kashe Kudi sarrafa kudin da ta samu. Kudin akan kashesu ne amadadin al umma ta hayoyi biyu kamar haka: Manyan Ayyuka da Albashi da Kudi: : wannan shine tsarinda gwamnati takeyi domin Alawus. Manyan Manyan Ayyuka kashe kudi akan manyan ayyuka kamar gina tituna, da sauran gineginen gwamanti, samar da wutan lantarki, samar da motoci, kayan samar da Ayyuka: : wannan tsarine da gwamnati takeyi domin tsaro, da sauransu. Albashi Albashi da takeyi akan albashin ma aikata da alawus na ma aikata. Akwai kuma kudaden gudanarwa kamar tafiye tafiye, biyan kudin wuta, sayen mayukan motoci da injunan wuta, sayen kayayyakin gudanar da ofis, kananan gyare gyare da sauransu. da Alawus Alawus: : wannan tsarin kashe kudine da gwamanti Bashi Bashi: : wannan wani tsarine da gwamnati takeyi domin ranto kudi daga wassu kasashe ko kuma bankunan cikin gida domin yin wassu ayyuka na gaggawa alokacin da gwamnati take karancin kudi. Ana biyan kudinne ta hanyar da aka tsara wajen bayardasu. A kwai kudin da ake kashewa wurin cika ka idojin karba da biyan kudin. .

  4. Kudaden Fara Shekarar Kasafi (Na Hannu da Banki ) 10,000,000,000 Rabon Arzikin Kasa Albashi da Alawus Gwamnatin Jihar Gombe 99,604,200,000 35,276,045,000 Kasafin 2024 Kudin Gudanarwa Rabon Cikin Gida (IGR) Kasafi don Dorawa akan Ci Gaba 22,318,245,500 29,498,455,000 Tallafi daga kasa da ketare 208,064,000,000 Kudin Biyan Basussuka 12,500,000,000 21,925,000,000 Jimillar Kasafin Kudin Bashin da za'a Ciwo Tallafawa don Kyautata Rayuwa 73,750,000,000 820,700,000 Kudaaden manyan Ayyuka Sauran Kudaden da ake sa rai 8,000,000,000 120,543,800,000 Ta yadda za.a Kashe Kudin Ta inda za'a Samar da Kudaden 4% 17% Rabon Arzikin Kasa Albashi da Alawus 34% 14% 46% Rabon Cikin Gida 58% Kudin Gudanarwa 11% 0% 6% 10% KASAFIN KUDIN 2024 KASAFIN KUDIN 2024

  5. Ta'ina za'a kashe kudaden? Albashi da Alawus 0% 5% tallafi don jinkai 9% 3% Tallafi don Al'umma Kudin Ayyukan yau da kullum Kudin dawainiyar biyan basussuka sauran 14% 58% 11% Manyan Ayyuka 0% sauran Abubuwan da ka iya tasowa inda za'a kashe kudin Kasafin 2024 Albashi da Gudanarwa Albashi da Alawus tallafi don jinkai Tallafi don Al'umma Sauran Kudaden Gudanarwa Kudin Ayyukan yau da kullum Kudin dawainiyar biyan basussuka Sauran () sauran Manyan Ayyuka sauran Abubuwan da ka iya tasowa Jimillar Kudin da za'a kashe 35,276,045,000 18,797,100,000 9,423,445,000 7,055,500,000 52,244,155,000 29,498,455,000 21,925,000,000 720,700,000 120,543,800,000 208,064,000,000 -

  6. Daga Ina Zaa Ciwo Bashin? Bashin Cikin Gida Kasafin 2024 Inda za a Karbo Bashin Bankunan Kasuwanci 20,000,000,000.00 Kudaden Rancen Hada ka (Bonds) 25,000,000,000.00 Kudaden Rancen Hadadka (Green Bonds) 5,000,000,000.00 - - Jimillar Bashin da Za aci daga Cikin Gida 50,000,000,000.0 Bashin da Za a Ciwo daga Kasashen ketare Kasafin 2024 Inda Za a ciwo Bashin Ofishin Bankin Duniya mai tallafawa Kananan Sana o i (GO-CAREs) Project 10,000,000,000.00 Hukumar Bankin Duniya mai kula da zaizayar Muhalli (ACresal) Hukumar Samar da Hanyoyi a Karkara don Habaka Ayyukan Gona (RAAMP) 4,000,000,000.00 2,000,000,000.00 Shirin Habaka Kasuwanci (SEBER) (PforR) 2,000,000,000.00 Hukumar Samar da Sabbin Dabarun Kirkire-kirkire (IDEAS) 1,500,000,000.00 Sauran Wuraren da za a ciwo Basussukan 3,250,000,000.00 Jimillar Bashin da Za aci daga Kasashen Ketare 23,750,000,000.00

  7. Tallafi da ake Tsammani daga Hukumomin dake Tallafawa domin Cigaba Tallafi daga Cikin Gida Kasafin 2024 Hukumomin da zasu Bayar da Kudin Gudumawa daga Kananan Hukumomi 5,000,000,000.00 Gudumawa daga kamfanonin Mallakar Gwamnatin Tarayya 5,000,000,000.00 Others Total Domestic Grants/Aids 10,000,000,000.00 Tallafi daga Kasashen Ketare Kasafin 2024 Hukumomin da zasu Bayar da Kudin Ihukumar Bada Lamuni ta Duniya (IMF) Hukumar Kula Manyan Ayyuka ta Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) 1,000,000,000.00 200,000,000.00 Hukumar Bada Tallafi ta Bankin Duniya Hukumar Bada Tallafi don Manyan Ayyuka na Majalisar Dinkin Duniya (UNCDF) 600,000,000.00 300,000,000.00 Multi-Donor Budget Support 300,000,000.00 Hukumar Tallafawa Kasshe Masu Tasowa ta Amurka (USAID) 100,000,000.00 Total Foreign Grants/Aids 2,500,000,000.00

  8. Babban Manufar Gwamantin Jihar Gombe a Kasafin Kudin 2024 Kasafin Shekar 2024 yafi maida hankaline wajen tabbatar da samuwan wadannan abubuwa kamar haka: 1. Samar da cigaban tattalin arziki mai dorewa, 2. Fadada hayoyin bunkasa tattalin arziki, da 3. Inganta hanyoyin samar da aiki mai nagarta. Haka kuma wadannan muhimman abubuwa da aka lissafa zasu taimaka wajen habaka hukumomi masu muhimmanci kamar Hukumar Ilimi, Kiwon lafiya, Noma, da kuma ci gaba da samar da ababen more rayuwa wanda zasuyi daidai da Kundin cigaba na Jiha (DEVAGOM) da kuma cimma muradun karni (SDGs).

  9. Ta Ina Zaayi Amfani da Kudaden? Daga cikin kasafin kudin da aka sanya wa hannu na shekarar 2024 na 208,064,000,000.00, kaso 42% an sanyashi ne a bangaren manyan ayyuka, yayinda kaso 58% aka sanyashi a yyukan yau da kullum 42% Manyan Ayyuka 58% Albashi da Gudanrwa Ta'ina za'a kashe kudaden? Albashi da Alawus 0% 5% tallafi don jinkai 9% 3% Tallafi don Al'umma Kudin Ayyukan yau da kullum Kudin dawainiyar biyan basussuka sauran () 14% 58% 11% Manyan Ayyuka 0% sauran Abubuwan da ka iya tasowa

  10. Albashi Albashi Da Da Gudanarwa Gudanarwa, , 2024 2024 Albashi da Alawus 32.2% 28,220,545,000.00 Kudin Gudanarwa 33.7% 29,518,455,000.00 Tallafawa domin kyautata rayuwar al umma 8.06% 7,055,500,000.00 Tallafin Gwamnati Domin Rage Farashin Abubuwa 0.34% 300,700,000.00 Kudin Biyan Basussuka 25.6% 22,425,000,000.00 Kudaden Kudaden Manyan Manyan Ayyuka Ayyuka, 2024 , 2024 Sashin Gudanarwa 4.0% 4,910,500,000.00 Bangaren tattalin arziki 74.0% 89,584,000,000.00 Sharia da bangaren Sharia 2.0% 2,426,800,000.00 Bangaren zamantakewa 20.0% 23,622,500,000.00

  11. HUKUMOMI GOMA DA ZASUFI KASHE KUDADEN MANYAN AYYUKA Ma aikatar Ayyuka, Gidaje da Sufuri 50,963,000,000.00 Ma aikatar Ruwa, Muhalli da Gandun Daji 18,366,000,000.00 Ma aikatar Ilimi 8,103,800,000.00 Ma aikatar Noma, Kula da Dabbobi da Kungiyoyin Gama kai 7,367,500,000.00 Ma aikatar Lafiya 5,953,200,000.00 Ma aikatar Ilimi mai Zurfi 5,768,000,000.00 Ma aikatar Kudi 4,310,500,000.00 Ma aikatar kasuwanci da Masana antu 3,510,400,000.00 Ma aikatar Kasafin Kudi da Tsare Tsare 2,512,000,000.00 Ma aikatar Kasa da Safiyo 1,980,000,000.00 Sauran Ma aikatu 11,709,400,000.00

  12. Bangaren Tallafawa Al umma Bangaren Gudanarwa 32,874,900,000.00 47,003,070,000.00 Bangaren Shari a BangarenTattalin Arziki 6,349,672,000.0 121,836,360,000.00 Jimillar Kasafin Kudi na Manyan Bangarori

  13. HUKUMOMI GOMA DA ZASUFI KASHE WURIN BIYAN ALBASHI DA ALAWUS Ma aikatar Kudi 27,700,700,000.00 Ofishin Gwamna 15,128,400,000.00 Ma aikatar Lafiya 9,689,900,000.00 Ma aikatar Ilimi 6,512,520,200.00 Ofishin Sakataren Gwamnati 5,876,550,000.00 Ma aikatar Ilimi mai Zurfi 4,979,600.000.00 Majalisar Dokokin Jiha 4,795,400,000.00 Hukumar hidimar ma aikatan sharia 2,865,420,000.00 Ofishin shugaban ma aikata na jiha 1,336,400,000.00 Ma aikatar Ruwa, Muhalli da Gandun Daji 1,322,385,000.00 Sauran Ma aikatun 7,312,925,000.00

  14. Wasu Daga Cikin Ayyyuka da Yan Kasa Suka Nemi a Sanya a Kasafin Kudin Magance zaizayar kasa a kananan hukumomin Funakaye da Yamaltu/Deba. 20,400,000.00 Samarda ruwa mai tsafta a fadin Jiha. 2,000,000,000.00 Gina tituna a kananan hukumomi da sauran garuruwa 4,000,000,000.00 Samarda Manyan Kyamarori na zamani a maikatar tsaro ta cikin gida ta Jiha. 80,000,000.00 Hakowa da yashe madatsun ruwa a kananan hukumomin Dukku da Kwami. Samarda kayan aiki a Manyan Asibitocin Bajoga, Kaltungo da Kumo. 400,000,000.00 Gina Babban Asibiti a garin Boh dake karamar hukumar Shongom. 2,000,000.00 Gyara da fadada Babban Asibitin Garin Deba. 2,000,000.00 Samar da kudi don rage radadin janye tallafin albarkatun mai 50,000,000.00 Samar da kayan aikin gona a kan farashi mai rahusa. 30,000,000.00 Samar da tallafin don inganta noman rani a kananan hukumomi 11 dake Jiha. 60,000,000.00 Samar da kwamitin hana aukuwar rikicin manoma da makiyaya 25,000,000.00 Samar da tallafi don taimakawa manoma mata 50,000,000.00 Farfado da ayyukan gona a kananan hukumomi 11 na Jiha 40,000,000.00 Magance Zaizayar kasa a kananan hukumomin Akko da Gombe - 320,400,000.00

  15. Damar da Alumma keda ita Domin Bada Gudumawa a Kasafin 2024 Al umma na da damammaki da yawa da zasu bayar domin tabbatar da cewa kudaden jiha anyi amfani dasu ta hanyar data dace. Wassu daga cikin hanyoyin tabbatar da haka sun hada da: 1. Ganawa da hukumomin da suka dace domin sanin hanyoyin da zasu subi don bada gudumawarsu a lokutan kasafin kudi. 2. Ganawa tareda masu fada aji don basu shawarwari akan hanyoyin da zasu bi domin magance matsalolin yankunansu, don su sami sauki don cimma bukatunsu. 3. Al umma zasu iya neman bayanai kan manyan ayyuka da Gwamnati ta bayar ayi a yankunasu wanda ya hada da Irin aikin da aka bayar, inda za ayi shi, kudin da aka warewa aikin, ingancinsa, lokacinda aka daukarwa aikin, da sauransu don tabbatar da cewa anyi shi bias yanda aka tsara. Za kuma a iya shiga manhajar tabbatar bin tsarin ayyuka na Jiha wato (Due Process) don ganin irin tsarin aikin da aka bayar. 4. Al umma zasu iya bayar da bayanai kan yadda ake tafiyar da manyan ayyuka da akeyi a yankunansu, tareda tsekun da ayyukan suke fuskanta. 5. Al umma zasu iya bada gudumawa a kasafin kudi yayin ganawa da akeyi a matakin mazabu na wato (Senatorial Zones) wanda Maikatar kudi tare da Ma aikatar Kasafin Kudi da Tsare-Tsare kan Shirya duk shekara. 6. Al umma zasu iya halartar bayar da bahasi an kasafin kudi da ma aikatun gwamnati keyi a harabar majalisar dokoki ta jiha don sanin me aka tsara a kasafin kudin shekara.

  16. Domin Neman Karin Bayani, Tuntubi: Salihu Baba Alkali Komishina, Ma aikatar Kasafin Kudi Da Tsare Tsare 08065175711 sbalakali@yahoo.co.uk Muhammad Gambo Magaji Komishina, Ma aikatar Kudi 08033139948 mgm262@yahoo.com Jalo I Ali, mni Saktaren Dindindin Na Ma aikatar Kasafin Kudi Da Tsare Tsare 08034140577 Jaloali45@gmail.com Kabiru Tsoho SFTAS Focal Point 08035885655 Kabirutsoho38@gmail.com

  17. GWAMNATIN JIHAR GOMBE GWAMNATIN TARAYYAR NIGERIA KASAFIN KUDI DOMIN AL UMMA NA SHEKARAR 2024 KASAFIN CI GABA

More Related Content